Posts

Showing posts from September, 2019

Khudabar Masjidis Salafiyya: by Sheikh Abubakar BN Mustafa Biu

Image
KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 🌐13/MUHARRAM/1441-HJRY 🌐13/SEPTEMBER/2019-MLDY 🎙MAI GABATARWA👉🏼 Abubakar BN Mustafa Biu 🔶TOPIC👉🏼 [[MASU BOYEWA]] ➖MUN KASASHI GIDA (12) 👉🏼 1⃣➖MUQADDIMA:    Yaku bayin ALLAH! muni tsoron murika nazarin Hadisinnan da ANNABI SAW kecewa <<ALLAH yanason bawa mai taqawa da wadatar zuci da boyewa (yin ibada aboye)> {MSLM} 2⃣➖WANENE MAI BOYEWANDA ALLAH KE SON NASAN⁉ Sune masu aiwatarda wasu ibada amatsayin sirri tsakaninsu da ALLAH, Masu sallolin nafilfili aboye, Masu sadakawa Fakirai da miskinai da marasa galihu da marayu da gajiyayyu a boye, ba abinda yasa suke boyewa face don kada riya tabata musu ladan aikin, 3⃣➖DONME ZAMUYI MAGANA AKAN MASU BOYEWA⁉    Dalili kuwa shine💡ANNABI SAW yace <mutum 3 dasu za'a fara hura wutar Jahannama don sunyi riya= ¹ Makarancin Qur'ani ² Mai jihadi ³ Mai sadaka,  Da MU'AWIYYA R/A yaji Hadisinnan sai yafashe da kuka kuma yace= HMMMMM! idan haka za'ayi ...

Minister Dr.Isa Ali Ibrahim Pantami Ya bawa shuwagabannin Hukumuminnsa 6: By legit Hausa

Image
Minista Dr Isa Pantami ya ba shugabannin Hukumominsa 6 aikin da za su yi masa nan take Kamar yadda Daily Nigerian ta rahoto jiya, 1 ga Watan Satumba, 2019, Isa Pantami ya bayyana wannan ne a Hedikwatarsa a birnin tarayya Abuja inda yi kira ga CEO da Darektocin su tashi tsaye. Dama can Ministan ya bayyana cewa za a sanyawa kowace ma’aikata aikin da ake so ta yi zuwa wani lokaci, inda za a rika bibiyan kokarin da kowane shugaba ya ke yi domin sauke nauyin da ke kansa. 1. Kamfanin Galaxy Backbone Daga cikin aikin da aka ba wannan kamfani shi ne su gyara karfin layinsu da sauran ayyukan da su ke yi wa jama’a. 2. Hukumar NCC Ma’aikatar sadarwa ta ba NCC lokaci ta kawo karshen matsalar rashin yi wa layukan waya cikakken rajista wanda hakan zai inganta matsalar rashin tsaro. An kuma nemi NCC ta duba yadda ake zaftarewa jama’a kundin hawa yanar gizo tare da rage farashin na data da kuma waya. 3. Hukumar NIGCOMSAT Hukumar NIGCOMSAT mai kula da faifen satalait na Najeriya na da a...