Abin alkhairi Yasa Mu Al'ummar Musulmai by Shu'aibu Muhammad

*Abin alkhairi Yasa Mu al'ummar musulmai*

Lallai wannan abin farin ciki ne Da nuna godiya Ga Allah Da Ya azurta wannan kungiya, da Abin alkhairi. Ya Kai ɗan'uwa kayi farin ciki Da wannan babbar cigaba data sa me al'ummar musulman (Duniya) Ba iya Nigeria kaɗai Ba, ba iya Arewacin Kasar Nan Ba. Ba kuma Wani Yanki ba.

Ya Kai ɗan'uwa ka guji Yi Mata batan ci.

Kamar Yadda yazo a cikin Hadisin Manzon rahama Annabi Muhammad (S.A.W) Yake cewa; "kafadi alkhairi Ko kuwa kayi shiru" Yin Hakan shine abinda Yafi Zama Maka alkhairi.

Ka taimaka Da wadannan abubuwa;

1. Ka taimaka da dukiyar ka idan kana da ita,
2. Ka taimaka da ƙarfin ka idan aka bukaci hakan gare ka.

Ko Kuma kayi Mata fatan alkhairi idan baza ka Iya Abinda Na ambata a sama ba.
Amma ka guji habaici cikin zancen ka ko kushewa dan ba Abinda Hakan Zai anfanar da Kai.

Allah Ya Taimaki shuwagabannin Mu Ya Sa su cimma ma mana wannan babbar alkhairin Tare Da Mu dasu duka, Allah Yasa a fara lafiya kuma a kammala taro cikin Aminci Da samun gagarumar Nasara. Amin

Comments

Popular posts from this blog

MEKE FARUWA A KANO: By Dr. BELLO GALADANCHI KANO

Shin Ya dace Bulama Bukarti Ya kira abinda Bauchi state Governor ya fada da wawanci? By: Muhammad Shu'aibu Gunda

WAIWAYE ADON TAFIYA (4) by USTAZ ABDURRAHAMAN MUH'D SANI RIJIYAR LEMO