NEW WORLD ORDER (SABON TSARIN DUNIYA KASHI NA BIYU) by Barrister Kalimullah Ahmad Hinna
NEW WORLD ORDER (SABON TSARIN DUNIYA)
KASHI NA BIYU:
YAQIN KWAKWALWA TA HANYAR NA'URAR SADARWA (PHONE)
Daga cikin mafi munin dokar tsarin dake yaqar al'ummar mu a yau musamman shine, yaqin qwalqwalwa ta dalilin Na'uwar Sadarwa (Phone). Kamar yanda kowa ya sani, a irin Duniyar da muke ciki yau kusan kowani matashi musamman wadanda suke riqe da manyan wayoyi a hannayen su zasu fi fahimtar abunda nake cewa dangane da haka. Akwai wasu Applications da aka qirqiro na tallata yada fina finai na batsa kyauta ba sai mutum ya biya kudi kafin ya shiga. Daga cikin Apllication da ya qunshi irin wadannan abubuwa kuma sjine yafi cin kasuwa, shine mai suna "VIDMATE" Yaqi ne yar sunquru wanda suka dasa shi, ta yanda za'a halatta wa al'ummah ZINA, LUWADI, MADIGO, da ISTIMA'I (Masturbations), ta kowani hali. Wanda daman Manzon Allah ya sanar damu faruwar haka. Yazo cikin Hadisin sa:
عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: «سيكون في آخر الزمان دجالون كذابون يأتونكم من الأحاديث ما لم تسمعوا أنتم ولا آباؤكم، فإياكم وإياهم لا يضلونكم ولا يفتنونكم» (رواه مسلم).
"Daga Abu-Hurairah (Allah ya qara masa yarda), yace: Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata gare shi, Yace: A qarshen zamani zai kasance akwai Dajjalun (Dujal na mutane), Maqaryata, zasu zo muku da sabn abubuwa, wadanda baku ta6a ji ba, ba ku ba balle iyayen ku. Don haka, ku na hore ku dasu, kada su 6atar daku, kuma kada ku yarda su jefa ku cikin fitina"
Burin su shine, za'a akai matsayin da za'a daina kunyar duk wata alfasha, daga qarshe auratayyah ya zama don sha'awa akeyin su, zaka ga baya jimawa mutum ya saki matar shi, domin dukkan su sun gina auratayyar ne bisa sha'awa. Kallon irin wadanna abubuwa suke sabbaba hirar batsa tsakanin Samari da Yan Mata ta hanyar yin waya da musanyar hotuna tsakanin junan su. Zaka ga mace ta dauki hoton al'aurar ta tura wa saurayin ta ya gani, shima ya dauka ya gura mata nashi ta hanyar
chatting tsakanin saurayi da budurwa ta da anfani da kalmomin motsa sha'awa wanda basu kamata ba. Wanda haka, har wasu daga cikin magidan ta suna aikatawa Maza da mata don biya wa kansu buqata.
Duk sabbin al'amura ne da acan baya duk ba'a san dasu ba. Shiyasa a wancan lokacin aure yake daurewa a jima ana tare har mutuwa, amma banda yanzu, sakamakon faruwar wadannan abubuwa ta hanyar sadarwa. Duk shiri ne daga cikin shirin "SABON TSARIN DUNIYA" qarashin wannar maganar tasu:
"The New World Order will include changes in: the family: homosexual marriages will be legalized; parents will not be allowed to raise their children (the state will;) all women will be employed by the state and not allowed to be "homemakers"; divorce will become ex- ceedingly easy and monogynous marriage will be slowly phased out"
Don haka, muyi qoqari mu kiyaye idan har muna son al'amuran mu su gyaru. Mu daure mu han kan mu, domjn mutuwa na nan tafe, bamu san ranar da zamu koma ga Allah ba. Muyi fatan komawa ga Allah cikin kyautata mu'amalar mu gare shi. Mu kawar da gannen mu daga dukkan abunda Allah ya haramta.
Allah ya kiya she mu sharrin "ILLUMINTATI" YAHUDAWA
Signed: Motivator & Author Kalimullah Ahmad Hinna

Comments
Post a Comment
Rubuta "comment" Anan