BAN KWANA DA SHEKARAR 1440HJR KO KETARE GADA ZUWA WATA GADA: BY Sheikh Abubakar BN Mustafa
KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:
🌐29/ZUL-HIJJAH/1440HJRY
🌐30/AUGUST/2019MLDY
🎙MAI GABATARWA👉🏼 Abubakar BN Mustafa Biu
🔶TOPIC👉🏼
(BANKWANA DA SHEKARATA 1440-HJR) ko (KETARE GADA ZUWA WATA GADA)
➖NA KASASHI GIDA 6⃣
1⃣➖MUQADDIMA‼
Yaku bayin ALLAH! yanzu haka kafarmu daya tana kan tsohuwar gada yayinda dayar kafar kuma take kan sabuwar gada don komawa gaba daya zuwa kanta, kenan kafarmu daya na bankwana da shekara mai shudewa na 1440-hjry yayinda dayar kafar take fuskantar sabuwar shekara ta 1441-hjry, muna bankwana da cikakken shekaranda mukayi ajiyarda ALLAH yaso, taskokin wasunmu acikeda alhairi, na wasu cikeda sharri, na wasun kuma a garwaye, kuma ga sabuwar shekara,
2⃣➖WANNAN JUMA'AR‼
Wannan itace juma'ar karshe ta shekarar 1440 kuma me yiwuwa itace yinin karshen shekaran, tunda yau 29/12/1440,
Yaushe muka shigo shekararnan kuma gashi har takare⁉
💡ALLAH SW yace <<ALLAH yana jujjuya dare da rana, lalle acikin haka akwai ayoyi ga masu basira>> [SRT NUR-140]➖ WALLAHI akwai abin lura, wani yashigeta da bakin gashi- yagamata da furfura❗wani yashigeta gowro- yagamata da aure❗wani yashigeta da wadata- yagamata a talauce❗wani yashigeta jininsa daidai- yagamata da hawan jini❗wata tashigeta da aure- tagamata bazawara miji yarasu❗wani yashigeta shiryayye- yagamata batacce❗wani ya shigeta rayayye- an gamata yana matacce❗ ALLAHU AKBAR!
💡ALLAH SW yace <<yana lullube dare da yini, yana nemansa da gaggawa>> [SRT ALI-IMRAN- 54]➖ Wannan tafiya na gaggawa yana nisantarda mutum daga duniya gidan aiki kuma yakusantashi da lahira gidan sakayya,
3⃣➖SABANIN BURIN MUTANE‼
Wani yana bakin cikin shudewar shekara wani kuma yana murna, wanda yake kurkuku yana murnar shudewar shekara don kusantowar fitowarsa, akullum irga kwanaki masu zafi tamkar garwashi yake, alhali ada bai damu da irgenba➖ wani murnar karewar shekarar yakeyi don samun karin mukami a ma'aikatarsa ko karban kudin bayan gidansa ko shagunansa da sauransu,
4⃣➖MEYE NA FARIN CIKI⁉
Farin cikin shudewar shekaru batareda lura da hisabin ga abinda yakasance acikinta da abinda zai kasance abayantaba- tamkar kasuwancin asarane, MAWAKI yace=
➖Muna farin cikin kwanaki damuke shudewa + duk yininda yawuce yana kusantarwane ga ajali
➖yi kokarin yiwa kanka aiki kafin mutuwa + lalle riba da asara a aiki suke.
Mai hankali shine wanda ya wa'azantu da jiyansa, yayi kokari a yaudinsa, yayi tanadi don gobensa, mafi girman hikima a shudewar shekaru da canjin hali da halitta- daliline akan kamalar girman kudurar ALLAH,
6⃣➖TANADIN KAFIN MUTUWA‼
BAYIN ALLAH! lalle shekarannan yajuya baya, hotonsa yatafi, faifayinsa yana ajiye nade da ayyukan mutane, kowa zai hadu da aikinsa,
💡ALLAH SW yace <<Ranarda kowace rai zata tararda abinda ta aikata na alhairi ahalarce, da abinda ya aikata na sharri zaiso da an nisanta tsakaninsa da ita, ALLAH yana tsorataku kansa>> [SRT ALI-IMRAN-30]
Wajibine akan mai hankali yalura da lokutansa na rayuwa da numfashinsa, yazanto mai rowan lokacinsa yadaina sakaci dasu sai a abinda zai anfanesa a duniya ko a barzahu ko a kiyama, Dominfa rayuwa kadanne❗Ajali kusane❗Kowane ajali a rubucene❗
◼An cewa ANNABI NUHU A/S bayan ya rayu samada shekara 950- yaya kaga wannan duniyarne⁉
Sai yace= kamar mai shigane ta kofa yafita ta wata kofar‼
👏🏼YA ALLAH KAKARBI KYAWAWAN AYYUKANMU NA SHEKARUN BAYA👏🏼KUMA KAYAFE MANA KURAKURANMU👏🏼KABAMU IKON NINNINKA KYAWAWA A SHEKARUNDA SUKA RAGE MANA👏🏼KADATAR DAMU DA ALHAIRAN SHEKARUNDA ZAMU SHIGA👏🏼KARABAMU DA SHARRINSU👏🏼KABIYA MANA BUKATUNMU NA ALHAIRI DA NA WADANDA SUKA BUKACI ADU'A AWURINMU DA SAURANSU👏🏼
Amiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiin👏🏼👏🏼👏🏼
via👉🏼 Abubakar BN Mustafa Biu✍🏽

Comments
Post a Comment
Rubuta "comment" Anan