Muhimmacin Email a kafar sadarwa 📧
Email: wato idan da za'a tambaye ka wani Abu ne mafi muhimmaci cikin harkar tafiyar (internet) Toh babu kamar Email sabuda ya kunshi, komai kadan daga ciki kuwa;
1.. Ajiyar dukkanin rubutun da Kake son ajiyewa kudun kada ka rasa shi.
2.. Yana baka damar ajiye hotonan ka da kuma video Wanda koda zasu shekara nawa bazasu bace maka ba.!
3.. Duk wani abu da zaka gudanar idan ya shafi internet toh fa yana bukatar
Email 📧
Yana taimaka ma wajen tsaurara tsaro, kan account naka kamar su..
1. Facebook
2. Twitter
3. Instagram
4. Blog
5. YouTube dss.
Ganin muhimmacin sa ne yasa nake bawa abokaina shawaran kowa ya mallaki, Email nasa kuma ka tabbatar ka hadashi da facebook naka da Duk wani Abu da Kake anfani dashi, na social network.
Idan kana son kabude Email maza ka hanzar ta kaje ka duba cikin, jerin Applications, na wayan ka ka duba wani App Mai suna kamar haka; (Gmail) idan kuma baka dashi toh maza ka garzaya play store na wayan ka. Kayi Downloading nashi.
Kuma yana da sauki wajen budewa, number wayan ka da sunan ka cikekke ake bukata.
Misali - surname wato sunan baban ka ne zaka saka sai kuma First name shi kuma sai ka sanya sunan ka.
Sai kuma username da Kake son anfani dashi misali ➡ Adamuibrahim@gmail.com
Ko kuma ➡ Adamuibrahim@Yahoo.com
Ko kuma ➡ Adamuibrahim@Email.com
Duk suna iya bude Email 📧
Amma kuma Kasan da ba'a raba tsakanin suna na username,
Kamar haka ➡ Adamu Ibrahim @Gmail.com bazai taba yi ba. Sai dai kabi yadda kaga nayi na farko.

Comments
Post a Comment
Rubuta "comment" Anan