KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BY SHEIKH ABUBAKAR BIN MUSTAFA [TOPIC GAGGAWA. SHARRINE------AMMA A ALHERI ALKHAIRINE]
KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:
🌐29/RAJAB/1440HJRY
🌐05/APRIL/2019MLDY
🎙MAI GABATARWA👉 Abubakar BN Mustafa Biu
♦TOPIC👉 [[GAGGAWA SHARRINE➖AMMA A ALHAIRI ALHAIRINE]]
1⃣👉 MUQADDIMA‼
Yaku bayin ALLAH! Dukkan nau'ikan biyayya ga ALLAH abin sone tunda💡ALLAH SW yace <<kuyi gaggawar aikata alherai>> amma akwai wasu ayyukan biyayya da akafi son a gaggautasu samada sauran,
2⃣👉 ABUBUWA [12] DA AKA FISON GAGGAUTASU‼
[1]➖BIYAN BASHI: Duk wanda yaci bashi ALLAH yahore masa abin biya yagaggauta biya kadama yace sai mai binsa bashin yazo, kawai yakai masa, domin wanzuwar bashi zunubine babba, kuma subucewar ni'imace,
💡ANNABI SAW yace "ran mumini na rataye da bashinsa sai an biya masa" (TRMZ-1078/ 1079 & IBN MAJAH-2413)
💡ANNABI SAW yace "shahada ta hanyar ALLAH yana kankare dukkan zunubi amma banda Bashi" (MSLM-1886)
[2]➖DASHEN BISHIYA:
💡ANNABI SAW yace "da za'a tashin kiyama alhali akwai itace a hannun dayanku in zai iya dasawa kafin haka- to yadasata" (AHMD & BHR cikin AL-ADAB & SILSILATUS SAHEEHA-9)
[3]➖BADA ZAKKA A LOKACI‼
Kagaggauta cire zakka in lokaci yayi, hakama gaggauta bawa miskini sadaka yayinda kayi niyya,
💡UQUBAH IBN HARITS yace= munyi salla tareda ANNABI SAW muna sallamewa sai yashiga gida da gaggawa har mun tsorata, bayan ya fito sai yace mana "na ajiye wani abinda naso inyi sadaka dashi agida, sai banason yakwana agida sai nashiga nace abayar" (BHR-851)
[4]➖[5]➖[6]➖[7]➖
▪HATIMUL ASAM= gaggawa daga shedanne sai cikin abubuwa 5, ¹ciyarda baki, ²kimtsa gawa, ³aurarda budurwa, ⁴biyan bashi, 5 Tuba
💡ANNABI SAW yace "abubuwa 3 kada ajinkirtasu in sun halarto, ¹salla in yazo, ²jana'iza in ya halarto, ³maras aure inta sami miji nagari, (TRMZ)
[8]➖SALLAH AFARKON LOKACI‼
💡ANNABI SAW yace "fiyayyen aiki shine salla a farkon lokaci" (BHR)
💡ANNABI SAW ya kasance idan ladani yakira salla kamar baisan iyalansaba suma basu sanshiba,
[9]➖GAGGAUTA HAJJI NA FARILLA:
💡ANNABI SAW yace "wanda ALLAH yahore masa HAJJI yagaggauta zuwa domin baisan me zai bijiro masaba" awata ruwaya "wanda zaiyi HAJJI yagaggauta don yana iya rashin lafiya ko abin hawansa yabata ko bukata yabijiro masa" (AHMAD & ABU DWD & HKM & BYHQY & IBN MAJAH & SAHIH JAMI'I-7160)
[10]➖GAGGAUTA KWATO HAKKIN WANDA AKA ZALUNTA:
Gajiya ya shagaltarda UMAR BN ABDUL'AZIZ Nadal gomnoni da alkalai ranarda aka nadashi, yanason yakwanta barci sai wani wanda aka zalunta yakawo masa kara, sai yace bari inyi barci sai akarbo maka kayanka,
Sai dansa ABDULMALIK IBN UMAR yace= BABA! wa yabaka tabbacin zakayi barci har katashi da rai⁉nan take UMAR BN ABDUL'AZIZ yayi hukuncin kuma yakarbo masa kafin yakwanta,
[11]➖GAGGAUTA DAWOWA DAGA BULAGURO IDAN AKA GAMA BUKATA DON LURA DA IYALI DA KUMA HUTU‼
💡ANNABI SAW yace "bulaguro yankine na azaba, yana hana dayanku abincinsa da abin shansa da barcinsa, idan dayanku yagama bukatarsa yagaggauta komawa ga iyalansa" (BHR-1804 & MSLM-1927)
[12]➖GAGGAUTA RUBUTA WASIYYA‼
Domin mutuwa na zuwa kwatsam ko paralysis da kasa magana har zuwa mutuwa Kuma mutum baisan ajalinsaba,
💡ANNABI SAW yace "babu wani hakkin musulmi akansa da yakai in yanada abinda yakeson wasiyya akai kada yayi kwana 2 batareda ya rubuta ya ajiye awurinsaba" (BHR)
3⃣👉 RUFEWA‼
Kowane Mutum yasa I an halicceshine daga gaggawa❗Kuma Shima akaran kansa mai gaggawane❗duniyarma gaggawace❗ajalinma gaggawane❗mutuwa ma gaggawane❗za'a bizneshi da gaggawa‼
Don haka wajibine aka dukkan baligi yagaggauto yayi rige rigen neman guzurin lahira tun kafin yatsinci kansa acikin KABARI‼
YA RABBANA KASA MUCIKA DA IMANI‼
AMIIIIIIIIIIIIIIIIN👏👏👏
via👉 Abubakar BN Mustafa Biu✍

Comments
Post a Comment
Rubuta "comment" Anan