Rayuwar ka A social network riba kake samu ko Akasin haka.!!!

Internet, ko social media. Dukanin su zamu iya daukan akan Abu guda.! Domin sai da “internet" za'ayi social network, ko kuwa mukun iya cewa Internet ita ta haifi dukkanin wasu social network, saboda ganin muhimmancin wadan nan kafa. Wanda yanzu zamu iya cewa kusan, kowa yana ta'amuli da wadan nan Abubuwa, kodai ya kasance yana da. Shafi A Facebook ko kuma A WhatsApp ko kuma Instagram, DSS. Toh ganin hakan ne ya sa nayi wannan nazari, domin tunatar da juna... Shin idan za'a tambaye ka me kake anfana dashi sanadin, ta'amali da kafar sadarwa? Wani irin amsa zaka bada, cewa zakayi “zero ba komai nake samu ba" kada ka kuskura ka bada wannan amsar. Domin kayi hasara, ko ba komai kamata yayi ka Dan lissafa cewa INA karuwa ta hanyoyi masu yawa idan Akace kadan daga cikin su
 1. Ina karuwa ta fannin Addini NA
 2. Rayuwata karatun zamani da kuma sanin yanda duniya take ciki. Toh ko ba komai Dan'uwa kayi ribar zuwan ka. Nan domin zai taimake ka lahiran ka da dumiyar ka. Daga Naku har kullum [Shu'aibu Muhammad gunda] Ku cigaba da kasan cewa tare dani. Domin wayar dakai.

Comments

Popular posts from this blog

MEKE FARUWA A KANO: By Dr. BELLO GALADANCHI KANO

Shin Ya dace Bulama Bukarti Ya kira abinda Bauchi state Governor ya fada da wawanci? By: Muhammad Shu'aibu Gunda

WAIWAYE ADON TAFIYA (4) by USTAZ ABDURRAHAMAN MUH'D SANI RIJIYAR LEMO