Allah ya kubutar da malam koda munafukai basa so.!!
Alhamdulillah!!!
Allah shine Abun godiya...
Munafukai sunji kunya ta Allah ba tasu ba.
Allah mungode maka da wannnan ni'ima a garemu da kayi, na tseratar da Alaramma Ahmad sulaiman, da tawagar sa. Muna godiya kwarai ya Allah a bisa wannan, mun shiga cikin tashin hankali mu da shuwagabanin da mutani da dama Wanda musulinci ne gaban su ba munafurci da yaudara ba.
Munga Abu kala-kala ta sanadin faruwar haka, wasu sunyi farin ciki da hakan!..
A yayin da wasu jama'ah masu yawa sukayi ta bakin Ciki da tashin hankali kan faruwar haka!!
Sukan sanya malam cikin Addu'o'in su na alkhairi da sauran tawagar malam, dama sauran yan'uwa musulmai, da Akayi garkuwa dasu.
Irin wadan nan mutani ba Abunda zamuce dasu sai Allah ya saka musu da alkhairi ya biyasu da mafificin saka mako, wato al'jannah.
Allah ya kiyaye faruwar haka nan gaba, ya Kare mana sauran malamai da Alarammomin mu baki daya Amin.

Comments
Post a Comment
Rubuta "comment" Anan