Posts

Showing posts from February, 2021

Shin Ya dace Bulama Bukarti Ya kira abinda Bauchi state Governor ya fada da wawanci? By: Muhammad Shu'aibu Gunda

Image
Ba ina kushe Bulama Muhammad Bukarti ba! Amma irin furcin da yayi Akan, Sen, Bala Muhammad. Abin ya bakan tamin rai gaskiya! Taya za'ace gomnati ta kasa daukar mataki akan al'ummar ta.  Sai su kuma sauran da ake zalunta sukasa kare kan su? Wato so ake aita kashe su? Dan Allah fah! Sufa Yan kudancin ƙasar nan ba son mu suke ba, kawai ba abinda Suka iya ne shi yasa. Amma yanzu, Mu dauki misali ka gani a (Arewa) Mukan basu aiki a ma'aikatun mu, Amma shin su suna iya ɗaukan mu A tasu ma'aitun na jaha aiki?  Ka duba kwanaki baya a nan jahar mu ta *Borno* ai zulum: ya bawa wata yar jahar su cheque na kuɗi Saboda tana aikin koyar wa a jahar. Gashi jiya ma ya bawa wani kudi da Mota, kuma shima ɗan yanki nasu. Amma da wahala kaga ɗan Arewa ya samu aiki da gomnati jaha a yankin su, wannan kaɗai ya isa nuna cewa mu Yan Arewa muna,  Son hadin kan ƙasa.   Hakki ne akan gomnatoci kare rai duk wani ma zaunin yanki su. Amma shi Ortom din baya haka.  INA GOYON B...